TIR KASHI MU MATASA MUNE GWAMNATI 🤔
Kamar yadda kuke kagani acikin hoto wasu dodozan matasa ne dasuka fito daka arewacin Nigeria wato kano state karamar hukumar Karaye,mazauna wani yanki mai suna unguwartofa,
sudai wadannan matasa sunyi gangamin taro domin samun zama lafi ayan kin dudda cewa a fadarsu damukayi hira dawasu daka cinkin matasan,sun tabbatar mana dacewa wannan yanki na karamar hukumar Karaye lafiya suke zaune acikin kauya yakunsu.
Yayinda wani daka cikin matasan yake yabawa gwamnati n DR.ABDULLAHI UMAR GANDUJE.bisa namijin kokarin da yakeyi wajen samar da tsaro ayankin dama fadin jihar kano baki daya,
Azaman da matasan sukai sun tattauna akan tsaro dakuma yadda zasuba gwamnati gudun mawa wajen kare duk abinki a wannan yanki,
Ataron nasu shugan kungiyar wato HON.SHAMSU SHU'AIBU GANGARE,yace bazasu bari suyarda wata baraka tafado wannan yanki da yardar ubangiji.
Inda yakara dacewa zasu bazu lungu da sakon qauyakun dake karkashin tafiyarsu dasu tabbatar an kare Al'umar wannan yanki,
Ajawabin nasa yagargadi matasa wajen kada suyarda au taba kayan mutane ko kuma kayan gwamnati,kuma duk wanda yaske aka kamasa da kayan wani tozai gayawa kawayensa,
Shugabanyace wannan kungiya da suka kafa domin cigan yankin ba gudu babu jada baya sunan akan kudirinsu na temakon Al'umar wannan yanki dama kano baki daya,
Haka zalika yakara dacewa suna bukatar gwamnati tabasu hadin kai don ganin wannan kungiya ta karfafa domin hakan yakan kawo kyakykyawar ma'amala tsakanin su da gwamnati,
Daka karshe shugaban yayiwa iyaye da kakannin wannan yanki wa'inda suka rasu dakuma wadanda suke jinya adduah Allah yajikan su, wa'inda kuma suke jinya Allah yatashi kafadinsu ameen.
kicigaba da bibiyar rumbun labari domin kawo maku shirye shiryen mu.
Comments
1 comment
Post a Comment
Amin Allah ubangiji yazaunar da kasarmu lfy alfarmar manzon Allah
ReplyDelete