Min menu

Pages

SAURA WATA 18 BUHARI YA SAUKA!!

Lokaci bako kamar yaune aka rantsar da general muhammadu buhari a matsayin shugaban kasar Nigeria, Amma gashi yau saura wata 18 yasauka daka wannan kujerar dayake mulka ta shugaban cin Nigeria, A wannan mulkin lokacin da'aka rantsar da mai girmana shugaban kasa yayiwa yan kasa al'kawari iri iri. Babban alqawari da shugaban ya daukarwa yankasar ta Nigeria hine tsaro amma daka bisani wasu daka cikin yan kasar suna kuka bisa rahin tsaro, mun kuma ji daka bakin wasu bangarorin nakasar sunce farahin abinci dakuma abuba yatahi bayan kuma abaya anyi alqawari za'a tallafa musu. kucigaba da bibiyar rubun labarai zakuji labarai masu dadi da nisha dan tarwa mungode 👏

Comments