SAUDIYYA TA HANA YAN NIGERIA SHIGA KASARTA:
A yaune zakuji saudiya tahana jiragen Nigeria shiga kasarta,yanzu Nigeria itace ta uku da saudiyya tahana shiga kasarta.saboda bullar sabon nau'in cutar korona na omicron.
rumbun labari yaga sanarwar da mahukunta kasar saudiya sukayi a ranar laraba bayan kasar ta saudiya data hana kasashe uku aciki harda kasarmu Nigeria canada birtaniya.
shuwagabanni kasar ta saudiya suna masu taka tsantsan nagani yadda nau'in cutar keyawo a duniya.
hukumar saudiya takara da cewa wa'inda zasu iya dagawa kafa sai dai wadinda sunriga sunya da zango a kasar.
Comments
Post a Comment