YAN BINDIGA😭
Wannan itace motar da yan bindiga suka kona mutane sama da arba'in (40).
Ya ubangiji muna rokon ka badan muba domin cika da Isa agurin ka wato annabi Muhammad s a w,
ya ubangiji kashiryi Al'umar manzon Allah kazaunar damu lafiya jaharmu kasarmu dama duniya baki daya.
Comments
Post a Comment